Wednesday, September 30
Shadow

Farashin Dala a kasuwar Chanji ta yau, Litinin

Farashin dala a kasuwar Chanji ta gwamnati a yau, Litinin, 7 ga watan Satumba na shekarar 2026 ya kamane akan Naira, ₦1,321.68.

Farashin a kasuwar bayan fage ta garuruwan Kano, Abuja, Lagos da Fatakwal ya kamane akan Naira 1390 zuwa Naira 1,400 ya danganta mutum saye ko sayarwa zai yi.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Mijin Sanata Natasha Akpoti yayi magana inda yace Akpabio abokinsa ne sannan ya bayyana abin mamakin da ya faru tsakaninsu bayan da ya gano Sanata Akpabio din na neman matarsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *