Friday, October 2
Shadow

Kalli Bidiyon: Rawar Badala da ‘yan Mata suka yi a wajan Show din Otega ta jawo Allah wadai

‘Yan mata sun yi rawar rashin tarbiyya da bada a wajan show din Otega wanda Bidiyon rawar ya karade kafafen sada zumunta.

Da yawa sun rika Allah wadai da lamarin inda ake ta tattauna yanda rashin Tarbiyya tsakanin matasan Arewa ke kara kamari.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ba Tinubu nake nufi ba>>Inji Matarnan da aka ga tana cewa, ko da kudi ko babu zasu zabi Jagaban

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *