Tuesday, September 29
Shadow

Kalli Bidiyon: Wani da yayi shiga irin ta Ari Baba a gidan gala suke rawar Badala da wata yarinya akace Ari babane

Wannan wanine da yayi shiga irin ta Ari Baba a gidan gala suke rawar fitsara shi da wata matashiya ana cewa wai Ari Baba ne.

Saidai da yawa sun bayyana cewa ba Ari Baba bane wani ne kawai yayi shiga irin tasa.

Bidiyon ya jawo cece-kuce inda aka yi Allah wadai da lamarin.

https://www.tiktok.com/@imranaibrahim820/video/7682392649034124564?_r=1&_t=ZS-99WrklnzEIv
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Wallahi na yi mafarki da Marigayi Sheikh Dr. Idris Dutsen Tanshi kuma ya bani sako in gayawa Ahlussunah>>Inji Muhammad Sunnah Aljosawy

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *