Thursday, October 15
Shadow

Kalli Hotunan Bangaren da aka kammala na titin Jirgin kasan da zai tafi daga Kano zuwa Katsina zuwa Maradi dake Jamhuriyar Nijar

Wannan hotunan bangaren da aka kammala ne na titin jirgin kasan da ya tashi daga Kano, zuwa Katsina zuwa Maradi dake Jamhuriyar Nijar.

Titin Jirgin kasan wanda tsohon Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya fara yana ci gaba da gudana.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Sati daya bayan rahotannin yunkurin jhuyin mulki Shugaba Tinubu ya kori manyan sojoji, Ya sauke Janar Christopher Musa daga shugaban sojoji, ya baiwa Gen. Olufemi Oluyede shugaban sojojin Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *