Wednesday, April 8
Shadow

Fastar yakin neman zaben Gwamnan jihar Gombe ta Sheikh Pantami ta bayyana

Fastar yakin neman zaben Gwamnan jihar Gombe ta Sheikh Isa Ali Pantami ta bayyana inda take ta yawo a kafafen sadarwa.

Da yawa sun mai fatan Alheri.

Karanta Wannan  Kasar Saudiyya ta dakatar da bayar da Bizar zuwa aiki ga 'yan Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *