Friday, December 5
Shadow

Fitsari a tsaye Halal ne, Kuma Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) yayi, Kuma ka karyata ka Mùtù ka shiga jahannama>>Inji Malam Ibrahim Matayassara

Malamin Addinin Islama, Malam Ibrahim Matayassara ya bayyana cewa, Fitsari a tsaye halal ne.

Malam ya kara da cewa an ruwaito a Hadisi kuma sun yadda.

Yace mutum ya karyata ya mutu ya shiga wuta.

@wazirinfaira

#wazirinfairatv #arewa__tiktok #for @KANGIWA TV @ADAM_A_ZANGO @MC NA MANZON ALLAH @Tijjani Faraga @Tijjani Gandu @Suleiman Sheikh Gambo sufi @Suleiman Sheikh Gambo Sufi 3 @Fatima tabatulu @sani attijjani🇳🇪 @AMBASSADORS AMINU YUSUF @DAN NEPA @FATI BAFFA FAGGE @Alhaji Muhd Sani Gwanki @umma tarasulu @Tageedan shehu backup @maiyar shehu💝💖💗💓💞👌👌 @IYAN GARI T/W @AUTAR ~AMBATO🥀 @A D GOMBE @Isah Assalafy Garo @Muhammad Bin Muhammad @Rashida mai saa team @Tijjani Asase @ibrahimsinana5

♬ original sound – almustapha adam waziri

Saidai da yawa ‘yan darika basu yadda da wannan magana ba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Ina Godiya da ziyara da addu'o'inku, ina kara samun sauki>>Adam A. Zango

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *