Thursday, February 5
Shadow

Gwamnatin tarayya ta bayyana sunayen shahararrun masu amfani da kafafen sadarwa da zasu tallata sabuwar dokar Haraji su 20

Kwamitin shugaban kasa dake kula da canja dokar Haraji ya bayyana shahararrun masu amfani da kafafen sada zumunta su 20 da za’a yi amfani dasu wajan tallata sabuwar dokar Haraji Gwamnatin.

An fitar da wadannan sunayene daga cikin guda sama da dubu 8 da aka mika sunayensu.

Financial Jennifer, Onlinebanker, Don Aza, Mary Efombruh, Baba Ogbon Awon Agba International, Perpetual Badejo, Personalfinancegirl, Tomi Akinwale, Emeka Ayogu, da Aderonke Avava.

Sauran sune Odunola Ewetola, Christiana Balogun, Mosbrief, Chidozie Chikwe, Zainulabideen Abdulazeez, Chinemerem Oguegbe, Oyagha Michael, Ayomide Ogunlade, Ayọ̀dèjì Fálétò, and Vera Korie.

Saidai a lurar da hutudole yayi dan Arewa ko daya a cikinsu.

Karanta Wannan  SO GAMON JINI: Murtala Idris Kenan Wanda Tsananin Farin Ciki Da Murnar Auren Mawaƙi Rarara Da A'isha Humaira Ya Sadaukar Da Bijiminsa, Tare Da Alƙawarin Kai Masa Shi Har Garin Abuja

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *