
Rahotanni sun bayyana cewa, jam’iyyar ADC na shirin ja da baya kan shirinta na kayar da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a zaben shekarar 2027 me zuwa.
Hakan na zuwane bayan da jam’iyyar ta gano cewa, Gwamnatin tarayya ta tura mata munafukai a cikinta da su rika kai mata bayanan sirri.
Hakannan wannan na zuwane jim kadan bayan binciken da EFCC tawa Sanata Aminu Waziri Tambuwal wnda ake rade-radin zai wa wani da zai fito takarar shugaban kasa daga kudu mataimakin shugaban kasa .