
Rahotanni sun bayyana cewa, Gwamnatin tarayya ta ware Naira Biliyan 135 dan yin shari’ar bayan zaben 2027.
Hakan na kunshene a cikin kasafin kudin da Gwamnatin ta aikawa da majalisar tarayya.
Saidai wannan sabon tsarin na shan suka a wajan ‘yan Adawa na ADC da PDP.
Inda dukansu ke cewa watau sun san ma ba zasu yi adalci a zaben ba shiyasa suka shirya ma yin shari’a.
Wannan dai shine karo na farko da aka ware wadannan kudade a tarihin Najeriya.