Friday, December 5
Shadow

Gwamnatin Tinubu ta Karbi Harajin Naira Biliyan 625.13 daga hannun ‘yan Najeriya daga watan Janairu zuwa Satumba na 2025

Rahotanni sun bayyana cewa, Gwamnatin tarayya ta karbi kudin Harajin VAT da suka kai Naira Biliyan 625.13 daga hannun ‘yan Najeriya a tsakanin watannin Janairu zuwa Satumba na shakerar da muke ciki.

Ga jadawalin abinda aka karba a kowane wata:

January:

Actual: N771.89bn

Budgeted: N625.13bn

Overperformed: by 23%

February:

Actual: N654.46bn

Budgeted: N625.13bn

Overperformed: by 5%

March:

Actual: N637.62bn

Budgeted: N625.13bn

Overperformed: by 2%

April:

Actual: N642.26bn

Budgeted: N625.13bn

Overperformed: by 3%

May:

Actual: N742.82bn

Budgeted: N625.13bn

Overperformed: by 19%

June:

Actual: N678.17bn

Budgeted: N625.13bn

Overperformed: by 8%

July:

Actual: N687.93bn

Budgeted: N625.13bn

Overperformed: by 10%

August:

Actual: N722.62bn

Budgeted: N625.13bn

Overperformed: by 16%

September:

Actual: N872.63bn

Budgeted: N625.13bn

Overperformed: by 40%

Karanta Wannan  Da Duminsa: 'Yansanda a jihar Naija sun yi harbi dan hana masu zàngà-zàngà tare babbar hanya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *