Saturday, August 8
Shadow

Gwamnoni da sarakunan Arewa sun yabawa ƙoƙarin shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu na kawo ƙarshen matsalar tsaro da samar da ayyukan raya ƙasa a Arewa

Gwamnoni da sarakunan Arewa sun yabawa ƙoƙarin shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu na kawo ƙarshen matsalar tsaro da samar da ayyukan raya ƙasa a Arewa.

Shugabannin sun bayyana haka ne a jawabin bayan taron da suka gabatar yau Asabar a fadar gwamnatin jihar Kaduna.

Karanta Wannan  Sufeto Janar Na Ƴan Śandan Nijeriya, Kayode Egbetokun Ya Janye Gayyatar Amsa Tambayoyi Da Ya Yi Wa Mai Martaba Sarkin Kano, Khalifa Muhammadu Sanusi ll Kan Hawan Sallah

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *