Wednesday, October 14
Shadow

Kalli Bidiyon: Dan takarar Gwamnan jihar Ogun karkashin jam’iyyar APC na shan Allah wadai saboda raba Garin Kwaki

Dan takarar gwmanan jihar Ogun a karkashin jam’iyyar APC, Adeola Yayi na shan suka saboda raba karamin Bubun Garin Kwaki.

Bidiyon garin Kwakin nasa ya karade kafafen sada zumunta inda ake ta Allah wadai da hakan wasu ‘yan jihar na cewa su ba mayunwata bane.

Karanta Wannan  DA DUMI-DUMI: Ganduje na shirin sauka daga shugabancin jam'iyyar APC na ƙasa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *