Sunday, January 11
Shadow

Hisbah ta fara kamen mata masu hawa wakar auta ta Goga na ba dai aiki ba

Hukumar Hisbah ta fara kamen mata masu hawa wakar Gogana ba dai aiki ba ta auta.

An ga mata na hawa wakar inda suke yin cikin karya suna bin wakar.

Wani shahararren dan Hisbah a shafukan sada zumunta yace tuni an fara kama mata masu hawa wannan wakar.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Mutane ku rika amfani da kwakwalwarku, Hadisai na cin karo da juna>>Inji Chizo Germany

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *