Tuesday, May 19
Shadow

Hoto:Wannan mutumin ya mutu a dakin Otal bayan yin lalata da karuwa

Wani mutum a kasar Afrika ta kudu ya mutu a dakin Otal bayan yin fasadi da karuwa.

Matan dake gidan karuwan sun dakata da aiki bayan faruwar lamarin da ya girgizasu.

Rahoton yace bayan da suka gama abinda zasu yi, karuwar ta taba mutumin inda ta ga ya mutu baya motsi.

Anan ne aka kira jami’an tsaro dana lafiya inda suka tabbatar da cewa ya mutu.

Ana bincike dan gano abinda yayi sanadiyyar mutuwarsa.

Karanta Wannan  Sanata Natasha Ta Ci Karo Da Hoton Wannan Mutumin Ne Dauke Da Hular Da Aka Rubuta Sunanta A Jiki, Ganin Yadda Mutumin Ya Yi Kalar Tausayi, Hakan Ya Sa Ta Sa Aka Nemo Shi Ta Ba Shi Wani Kunshi Na Kudi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *