An ɗaura auren Umaru Musa Yar’Adua, ɗan tsohon shugaban ƙasa, Umaru Musa Yar’Adua da habibiyar da Maryam Ayuba Shuaibu.

Daily Trust ta rawaito cewa an ɗaura auren ne a babban masallacin ƙasa a ranar Juma’a.