Monday, December 16
Shadow

Hotuna: Ganin Jarumin Fim Din Hausa, Haruna Talle Maifata A Wajen Sana’ar Jari Bola Ta Jawo Cece-Kuce A Kafar Sadarwa

Ganin Jarumin Fim Din Hausa, Haruna Talle Maifata A Wajen Sana’ar Jari Bola Ta Jawo Cece-Kuce A Kafar Sadarwa.

Wasu da suke cin karo da bidiyon sa a bakin sana’ar ta jari bola, har cewa suke kawai yana yi ne domin ya jawo cece-kuce ko kuma neman karin followers, amma ba gaskiya bane. Yayin da wasu kuma suke zargin cewa fim ne kawai yake yi, domin daukakar sa a fim ta fi karfin ya yi harkar jari bola.

Karanta Wannan  Kalli yanda 'yan Najeriya suka koma amfani da Cucumber/Gurji wajan yin miya maimakon Tumar saboda tsadar Tumatir din

1 Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *