Wednesday, October 9
Shadow

Hotuna: Kasar Israela ta Jefawa kasar Lebanon rokoki 300

Kasar Yahudawan Israela sun jefawa kasar Lebanon Rokoki 300 a wani sashi na ci gaba da yakin da suke da kungiyar Hezbollah.

Kasar ta Israela dai a cewarta ta gargadi fararen hula dasu tashi daga kusa da gidajen ‘yan kungiyar Hezbollah kamin su kai hare-haren.

Kasar tace ta gano ‘yan Kungiyar Hezbollah dake shirin kai mata hare-haren Rokoki shine ta dakile su.

Karanta Wannan  Ji matakin da Kasar Iran tace zata dauka akan kasar Israela bayan da Israelan ta sake kai harin da ya kashe sojan Iran din

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *