Wani mutum daga Arewa ya bayyana cewa yana goyon bayan a baiwa inyamurai kasarsu ta Biafra.
Yace idan aka raba kasar, zai bi inyamurai ne shima ya zama dan Biafra.