Monday, April 6
Shadow

Ina fatan mahaifina ya samu mulki a karo 2>>Inji Dan shugaban kasa, Seyi Tinubu

Dan shugaban kasa, Seyi Tinubu ya bayyana cewa, Mahaifinsa yana kokarin gyara Najeriya.

Ya bayyana cewa mahaifinsa ya gano matsalar Najeriya kuma yana kokarin kawo gyara.

Seyi Tinubu yayi kira ga ‘yan Najeriya suwa mahaifinsa Uzuri kuma yana fatan Allah yasa ya samu zarcewa a karo na biyu.

Sannan yawa ‘yan Najeriya fatan yin bukukuwan sallah Lafiya.

Karanta Wannan  Akwai yiyuwar Tinubu ba zai so sauka daga Mulki ba, zai so ci gaba da zama shugaban Najeriya har karshen rayuwarsa>>Inji El-Rufai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *