Tuesday, March 17
Shadow

INNÁ LILLAHI WA’INƝA ILAIHI RAJI’UƝ: Shekaranjiya Asabar Aka Daura Auren Suwaiba M. Nasir Yau Da Safe Kuma Mijin Ya Ráśų

Cikin farin ciki Suwaiba ta bukaci Rariya ta taya ta yada sanarwar daurin auren nata, cikin ikon Allahi kuma mijin na ta ya rasu bayan kwana biyu da daurin auren.

Allah Ya gafàrta masa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda Saurayi dan Kaduna ya kai Budurwarsa 'yar Kano suka ci tsire suka kuma yi sayayya amma ya tsere ya barta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *