Saturday, October 10
Shadow

INNÁ LILLAHI WA’INƝA ILAIHI RAJI’UƝ: Shekaranjiya Asabar Aka Daura Auren Suwaiba M. Nasir Yau Da Safe Kuma Mijin Ya Ráśų

Cikin farin ciki Suwaiba ta bukaci Rariya ta taya ta yada sanarwar daurin auren nata, cikin ikon Allahi kuma mijin na ta ya rasu bayan kwana biyu da daurin auren.

Allah Ya gafàrta masa.

Karanta Wannan  Farin jinin Buhari ne yasa yaci zaben shugaban kasa ba wai taimakon Tinubu ba>>Inji Boss Mustapha

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *