Monday, March 16
Shadow

Innalil-Lahi wa’inna iLaihi rajiun: Allah ya yiwa dalibai almajirai (17) Rasuwa Agarin Kauran-Namoda sanadiyyar Gobara wadda ta shafe awa uku tana ci

Innalillahi wa Inna Ilaihi rajiun

ibtila’in gobarar wuta yayi sanadiyyar mutuwar almajirai fiyeda 15 tareda jikkata wasu a daren jiya makantar malan ghali bakin kasuwa dake Kauran Namoda Jihar Zamfara.

Rahotanni da muke samu shine wutar ta auku ne a daren ranar Talata kuma Almajirai da yawa sun jikkata.

Hasbunallahu wa ni’imatil wakell.
Ubangiji Allah shi gafarmasu ya bamu iKon cinye Wannan jarabawa.

Karanta Wannan  Akwai fargaba da tsoro sosai a zukatan 'yan Najeriya saboda gazawar jami'an tsaro, da yawan 'yan Najeriya yanzu su suke baiwa kansu tsaro>>Shugaba Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *