
Innalillahi wa Inna Ilaihi rajiun
ibtila’in gobarar wuta yayi sanadiyyar mutuwar almajirai fiyeda 15 tareda jikkata wasu a daren jiya makantar malan ghali bakin kasuwa dake Kauran Namoda Jihar Zamfara.

Rahotanni da muke samu shine wutar ta auku ne a daren ranar Talata kuma Almajirai da yawa sun jikkata.
Hasbunallahu wa ni’imatil wakell.
Ubangiji Allah shi gafarmasu ya bamu iKon cinye Wannan jarabawa.