Thursday, October 15
Shadow

Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un: Bidiyo Tsageran dan Tiktok dinnan, Y America yayi zyna da daya daga cikin ‘yan matansa a Tiktok live

Jama’a sun cika da mamaki a Tiktok bayan da suka ga Bidiyon tsageran dan Tiktok dinnan me suna Y America yana Zyna da daya daga cikin ‘yan matan da yake tambele dasu.

A Bidiyon wanda aka yi screenrecord na lamarin an ga sauran matan dake cikin Live din suna ta zugashi ya ci gaba.

Wasu sun yi masa fatan shiriya inda wasu suka rika Allah wadai dashi.

Saboda Munin Bidiyon, ba zamu iya wallafashi anan ba.

Karanta Wannan  Nnàmdì Kanu ya karyata lauyan da ke kare shi ana tsaka da zaman kotu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *