
Wata kwaila ta dauki hankula a kafafen sada zumunta bayan da muryarta ta bayyana tana yiwa saurayinta wanda sojan ruwane rashin kunya.
Kwailar dai ta nemi da ya bata dubu dayane bai bata ba inda tace masa Allah ya jefashi ruwa ‘yan ruwa su cinyeshi.
Abin dai ya nishadantar.