Friday, December 26
Shadow

Ka Mana Shiru, A gurin mu kuka koyi adinin Musulunci>>Wannan Balaraben ya gayawa dan Najeriya da yace bai kamata kasar UAE a taya Kiristoci murnar Kirsimeti ba

Wani dan Najeriya ya ce bai kamata kasar UAE ta taya Kiristoci murnar Kirsimeti ba.

Saidai wani Balarabe daga kasar ya mayar masa da martanin cewa, Ya rufe baki dan a wurinsu aka koyi addinin.

Karanta Wannan  Bidiyon Wata Minista ya bayyana tsiràrà

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *