
Wani bawan Allah ya na neman shawarar abinda ya kamata yayi bayan da mahaifinsa ya dirkawa wata chiki inda yace masa ya je yace shine yayi chikin.
Sannan abin mamaki shine, itama Budurwar da akawa cikin ta amince.
Shine yake neman shawarar abinda ya kamata yayi.
