An zargi babban mawakin Hausa, Aminu Alan Waka da yin waka a makabarta.
Aminu Alan Waka dai a matsayin bikin Sallah yayi waka ne a fadar da Sarkin Kano, Aminu Ado Bayero yake, saidai wasu sun sokeshi cewa akwai makabarta a wajan.
Alan Waka dai yana tare da Sarki Aminu Ado Bayero ko da bayan da gwamnatin jihar Kano ta cireshi daga matsayin sarkin Kano.