
Malamin Addinin islama, Dr. Ibrahim Jalo Jalingo ya bayyana cewa ba hakkin miji bane ya kula da rashin lafiyar matarsa.
Yace hakkin iyayenta ne amma idan miji yayi, ya kyautata.
Malam ya bayyana hakane bayan da aka masa tambaya kan rikicin dake faruwa da kuma sa insa da ake akan maganar.