Monday, March 17
Shadow

Kalli Bidiyo da Hotuna: Yanda Sanata Natasha Akpoti ta sùmbàcì mijinta a cikin majalisar

Sanata Natasha Akpoti a yau, Laraba ita da mijinta suka isa majalisar Dattijai inda ya mata rakiya har kofar da zata shiga cikin majalisar.

Ko da ta je kamin ta shiga ta sumbaci mijin nata inda suka yi bankwana.

Kalli Bidiyon anan

Karanta Wannan  Karya Sanata Natasha take min mamana ta min tarbiyya me kyau, bana cin zarafin mata>>Sanata Godswill Akpabio

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *