Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo: Duk da tana Kirista, Alpha Charles Borno ta saka Hijabi ta kuma rike Charbi takewa Musulmai Gaisuwar Juma’a

Tauraruwar Tiktok, Alpha Charles Borno kenan a wannan Bidiyon takewa musulmai Gaisuwar Juma’a.

An ganta sanye da Hijabi, sannan rike da Charbi tana sauraren wakar yabon Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam).

Karanta Wannan  Da Duminsa: Kwanaki kadan da Bayyanar rahotannin yunkurin Jhuyin mulki, An sake canjawa sojojin Najeriya wajan aiki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *