
Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin ya bayyana cewa, ya koma kano.
Saidai yace komawarsa Kano ke da wuya, Sauro ya cijeshi kuma ya kamu da ciwon zazzabin cizon sauro.
An ganshi a wani Bidiyo da ya wallafa ana masa Allura.
Gfresh dai a baya ya bayyana cewa, yana Abuja da zama a unguwar Asokoro.