Monday, April 21
Shadow

Kalli Bidiyo, Saurayi ya dirkawa Budurwarsa ciki saidai ta gano cewa ashe ba ita kadai bace, yanzu haka wata budurwar ma na dauke da cikinsa

Wata budurwa da saurayinta ya dieka mata ciki ta je asibi dan yin awo ta ga abin mamaki.

Dan kuwa tana zaune sai ta ga saurayin nata da wata budurwa wadda itama ya dirka mata ciki ya rakata zuwa awo.

Abinda ya baiwa budurwar ta farko mamaki shine shi da mahaifiyarsa a gidata suke zaune amma zai mata wannan cin amana.

Kalli Bidiyon kasa:

Me zaku ce akan wanan lamari?

Karanta Wannan  Hotuna: Kasar Libya ta kulle 'yan kwallon Najeriya a filin jirgi ta hanasu zuwa ko ina

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *