Thursday, January 15
Shadow

Kalli Bidiyo: Shekara daya kenan da wani dan fim Ali Nuhu ya fito ya tafka Babbar Shirka yana cewa, Wai Annabi(SAW) ya Ceceshi>>Inji Baffa Hotoro

Malamin Addinin Islama, Baffa Hotoro ya bayyana cewa, Shekara daya kenan da Ali Nuhu ya fito yana waka yana baiwa Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) matsayin Allah.

Yace hakan shirka ne.

Malamin ya bayyana hakane yayin da yake wa’azi.

Karanta Wannan  Zamu doke APC da PDP a 2027, Kwankwaso ne zai zama shugaban kasa>>Inji Jam'iyyar NNPP

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *