November 9, 2024 by Bashir Ahmed Wannan wani barawon kaza ne da aka kama aka gurfanar dashi. Da yawa sun yi Allah wadai. Karanta Wannan Wallahil Azim Buhari ya zo min a mafarki, da fararen kaya da Dogon gashi, Fuskarsa cike da annuri yace min ya gode da addu'o'in da nake masa>>Inji tsohuwar Hadimar Buhari, watau Baby Buhari