Wednesday, January 15
Shadow

Kalli Bidiyo Yanda wani yayi amfani da hakoransa ya daga wata mata

Wani mutum ya dauki hankula bayan da yayi amfani da Hakoransa masu karfi ya daga wata mata sama.

Dan Najeriyar dai ya dauki hankula sosai a kafafen sada zumunta bayan faruwar lamarin.

Karanta Wannan  Kamfanin BUA yayi magana kan Kammala matatar man fetur din da yake ginawa a Akwa-Ibom

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *