
Wata kwaila ta dauki hankula bayan da tawa kawarta zagin kare dangi saboda ta mata kwacen saurayi.
Bidiyon hirarsu ta WhatsApp ya yadu sosai a kafafen sada zumunta inda mutane da yawa ke ta mayar da martani.
Saurara ku ji a kasa:
Wasu da yawa abin ya basu dariya.