Monday, September 21
Shadow

Kalli Bidiyon: Kwallon da Uzbekistan ta ci Portugal jiya amma aka soketa ta jawo cece-kuce inda da yawa ke cewa ba’a musu Adalci ba

A wasan da suka buga jiya tsakanin Portugal da Uzbekistan, Portugal taci 5-0.

Saidai Uzbekistan ta saka kwallo daya wadda aka soketa akace Offside ce.

Kwallon ta jawo cece-kuce inda ake zargin anwa Uzbekistan rashin adalci.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda Hassan Make-Up ya gyarawa Tauraruwar fina-finan Hausa, Khadija MaiNumfashi rigar Nònònta yayin da ta fito waje

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *