Thursday, October 1
Shadow

Kalli Bidiyon: Abin Takaici ne yanda yanzu sai an ga Nòwnòw kamin a ga riga, amma a da sai an ga riga kamin aga Nònùwà>>Inji Fasto

Wani Fasto daga jihar Kaduna ya koka kan yanda matan Kirista ke shigar banza.

Yace a shekarun baya sai an ga Riga kamin aga Nònùwà amma yanzu sai an ga Nòwnòw sannan aga riga.

https://twitter.com/i/status/2065460496854036848
Karanta Wannan  Duk da abinda nake yi ake zhaghina da zan fito ince zan yi aure mata sai na ture>>Inji Shahararren me wakar Bhatsaa>>Soja Boy

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *