Thursday, March 19
Shadow

Kalli Bidiyon abinda akawa ‘yan wasan kasar Senegal a Morocco da ya jawo cece-kuce sosai

An ga ‘yan wasan Senegal sun isa garin Rabat inda a canne zasu buga wasansu da kasar Morocco ranar Lahadi wanda shine na karshe na daukar kofin AFCON.

Saidai zuwansu garin ba tare da jami’an tsaro ba ya jawo cece-kuce.

An dai gansu suna Turmutsutsu a cikin jama’a.

Karanta Wannan  Bani ba ku, bazan koma jam'iyyarku ta ADC ba>>Gwamnan Zamfara ya gayawa Su Atiku

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *