Thursday, February 26
Shadow

Kalli Bidiyon abinda Shugaban Amurka, Donald Trump yace akan matar shugaban kasa, Remi Tinubu da ya dauki hankula

Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya jinjinawa matar shugaban kasa, Remi Tinubu inda ya bayyanata a matsayin wadda ake girmamawa sosai.

Ya bayyana hakane a addu’a ta musamman da aka shirya yiwa kasa a Amurka.

https://twitter.com/i/status/2019472178551370215
Karanta Wannan  Wata Sabuwa: Jam'iyyar SDP Ta Kori Nasir El-rufa'i Na Tsawon Shekaru Talatin.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *