Wannan wani bayerabe ne da ya je Ibada kasar Saudiyya inda aka ganshi a gaban dakin ka’aba yana ta addu’a ba nutsuwa.
Yana ta kutsawa tsakanin mutane.
Ya buwayi kowa ana ta kallonshi ana ta watsewa.