Thursday, January 15
Shadow

Kalli Bidiyon: Allah ka hadani da wanda matarsa ta rigamu gidan gaskiya in share masa hawaye a matsayin matarsa>>inji Mami

Wata ‘yar Tiktok me suna Mami ta roki Allah ya hada ta da miji wanda matarsa ta rigamu gidan gaskiya dan ta aureshi ta share masa hawaye.

Tace zata rike masa ‘ya’yansa ba matsala kamar ita ta haifesu.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ya halatta ka auri kanwar matar Babanka da diyar matar babanka>>Inji Malam Aminu Ibrahim Daurawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *