Saturday, September 19
Shadow

Kalli Bidiyon: Dan kwallon Chelsea, Nicolas Jackson yana raba mabukata kayan abinci a kasarsa ta Senegal

Dan kwallon Chelsea, Nicolas Jackson kenan yake raba kayan abinci a kasarsa ta Senegal ga mabukata.

Bidiyon ya bayyana a kafafen sadarwa inda ake ta saka masa Albaraka.

Karanta Wannan  Obaseki ya ce ba ya fargabar binciken EFCC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *