Saturday, June 27
Shadow

Kalli Bidiyon: ‘Yan Uwan Juna ‘yan Luway da Madygo da suka tsere daga Najeriya na shan ruwan Allah wadai

Wadannan wasu ‘yan uwan junane Macen sunanta Aisha, Namijin kuma sunansa Umar.

Ita ‘yar Madigo ce yayin da dan uwanta namijin shi kuwa dan Liwady ne.

Sun bayyana cewa sun tsere daga Najeriya ne zuwa kasar Ingila saboda gudun irin hukuncin da za’a dauka akansu a Najeriya da kuma kyama da zasu fuskanta.

Saidai da yawa na ta Allah wadai dasu.

Karanta Wannan  MASHA ALLAH: Kakakin 'Yan Sandan Jihar Kano, Abdullahi Kiyawa Ya Ce Sakon Neman Shamsiyya Da Aure Da Nake Yi Ya Riske Su, Amma Sai Sun Gudanar Da Kwakkwarar Bincike Gudun Kada A Hada Tawagar Da Za Ta Fi Karfinsu Nan Gaba, Inji Dogo Yaro Crypto Yola

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *