Thursday, April 2
Shadow

Kalli Bidiyon: Babana ba zai baku kunya ba, inji dan shugaban kasa, Seyi Tinubu

Dan shugaban kasa, Seyi Tinubu ya bayyanawa ‘yan Najeriya cewa, mahaifinsa, Shugaba Bola Ahmad Tinubu ba zai basu kunya ba.

Yayi kiran a ci gaba da baiwa Tinubun goyon baya.

Karanta Wannan  Shugaban 'yansandan Najeriya ya hana 'yansandan rike Bìndìgà idan suna sanye da kayan gida

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *