Wednesday, September 9
Shadow

Kalli Bidiyon: Baffa Hotoro ya mayarwa da Sheikh Guruntum Martani me zafi kan zargin yace za’a iya rantsewa da Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam)

An samu wani musayar magana tsakanin Malaman Sunnah, Baffa Hotoro da Sheikh Guruntum.

Baffa Hotoro yaji karatun Guruntum inda yake cewa, ba’a fantsewa da Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) ba wai dan Annabin bai kai ba.

A martanin Baffa Hotoro yace Annabi ne kaiba a yi rantsuwa dashi inda yace kalaman na Guruntum kuskurene.

A martanin Guruntum yace Hausarsa ce ba’a gane ba amma ba wai yana nufin cewa, Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) ya kai a yi rantsuwa dashi bane.

@danburtainee

Baffa hotoro GA sakonka TAUHIDI ZALLAH #hausatiktok #viraltiktok #gombetiktok #vrial_video #baffahotorotrainding @TASKAR_SHEIKH_BAFFA HOTORO🩵🩷 @Masoyin Sheikh Baffa Hotoro @Jike Bi mjke wapozopiyukefanmo

♬ original sound – Dan– burtai– nee
Karanta Wannan  Bidiyo: Kalli Yanda Kwarto ya makale a jikin matar aure yayin da yake lalata da ita

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *