Wednesday, April 8
Shadow

Kalli Bidiyon: Bahaushe dake aikin dansanda a kasar Saudiyya

Wannan wani Bahaushene dake aikin dansanda a kasar Saudiyya.

An ganshi yana gayawa wasu Alhazai Hausawa cewa idan suna bukatar taimako su masa magana.

Da yawa sai sam barka suke masa.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Kalli Sabon Ofis din Ganduje bayan sauka daga shugaban APC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *