Wannan Bidiyon bikin na mata Inyamurai ya dauki hankula sosai inda ake ta bayyana mabanbanta ra’ayoyi akai.
Inyamuranne da kansu suka rika watsa wannan Bidiyon inda suka rika cewa suma suna da musulmai sosai kawai dai basu cika nuna kansu bane.