Sunday, September 13
Shadow

Kalli Bidiyon da Duminsa: Yanda Hukumar Babban Birnin Tarayya Abuja, FCDA karkashin Wike ta kutsa da karfi cikin Ginin River Park duk da Umarnin Kotu

Hukumar babban birnin tarayya, Abuja FCDA ta rushe wani sahe na River Park sannan ta kutsa da karfi cikin ginin duk da umarnin kotu na hana hukumar shiga ginin.

An ga Bidiyon faruwar lamarin wanda ya baiwa mutane mamaki.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: 'Ya'yan Tsohon Gwamnan Kano, Ganduje na shan yabo saboda yanda suka duka har kasa suka gaishe da babansu da abokansa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *